Music

MUSIC | Salama By Wordsmith

Nigerian gospel music minister Wordsmith offers up a brand-new single titled Salama“.

“Salama” is a phenomenal hausa song that’s tells about the reason for sufferings that Jesus endure just to give us peace.

Be blessed as download and share

 

Stream and Download Below

DOWNLOAD Mp3 NOW 

LYRICS SALAMA BY WORDSMITH

choruz

dalilin salama na ne yasha wiya)2x

domin salama na na ya zan manta ah ah.

SOLO1.

Kusosi uku da guduma ya dawka giceye domina

soya’iyan nan kaman zuma,

da rawanin kaiya akan sa kuma,

ga jini da ruwa sun zuba,

a gefen sa,da na huda,

ya Uba ka yafe sh’e ya ce,

ka ba sh’e ganewa.

(Eloi lama’ sabak’thani,yakare)2x

CHORUZ

SOLO2

One cross the hammer and three nails,

ya cere mani wawanci,

rending the heart,and the vail,

Yesu ya nuna bambamci

what a sacrifice,he gave us christ,who paid the price,guy no be rice,

sometimes we crucify,the savior twice when he’s paid the price,

make you think twice.

CHORUZ.

RAP.

Ya kamata mu girmama sunan sa,

mu gode masa,domin ya bire da dansa,

amma mun kasa,mun nace yin iskanci,shashanci,chin hanci

tsai kaman mun manta,da wannan babban,aikin haddaiya,

duk da hakka yesu ya ceche mu, chikin zunubi dazaman azaba,

tsai mu kiyaye, kada mu hallaka,cikin jaraba,amma muyi biyaya,

sheidan bishara,shine hikimma,hannu mu tappa

kappa mu taka,domin yesu baya chin ammana,

domin yesu ya kawo mana salama

bridge

just to give me peace he suffered on the tree,

spat upon his face,peirced his side,had no angel,

there to guide, had no pride,domina he cry,domina he died,choruz.

(adlips)(a call and response between me and the girl)

help me feel this flow-emma abasi(its efik)

take it nice and slow-‘kawawa(its efik too)

i’ve bin blessed from head to toe-ife oluwa(yoruba)

cant you see it so-kawawa

help me feel this flow-kaunan yesu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button